Wannan Bidiyon na Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Booth ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.
Da yawa sun rika bayyana ra’ayoyinsu akai inda wasu ke cewa anya ba Ciko ta yi ba?