Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani da aka kama da zargin satar Takalmi a Masallaci

Wannan wani ne da aka kama da zargin Satar Takalmi a Masallaci.

Saidai yace guda daya ne ya sata, sauran takalmansa ne.

Sannan yace yana kan hanya ne zuwa wajan Budurwarsa.

@abumaliktv007

WANI ZAICE GASHI SHEIKH GUMI YA KWANCEWA WANI MATARSHI KO ? Cikin Karatun Muwatta Malik Daya Gabata Yau Asabar 05-09-2026 Mufti Sheikh Dr Ahmad Gumi Yana Misalin Ruwaya Se Ya kawo Misali da Masu Cewa Ya Kwacewa Wani Matarsa Jama’a Mu Saurara Muji . ABU MALIK TV

♬ original sound – ABU MALIK TV
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wannan wulakancin da ake mana, wataran ba za'a yi ba>>inji Matar ElRufai, Asia yayin da aa hanata shiga cikin kotun da ake masa shari'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *