Tuesday, March 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani da ya je gidan Giya yace an kunna wakar Yabon Inyass a gidan giyar

Wannan wani ne da yace an kunna waqar Yabon Inyass a wani gidan giya dake kusa da su.

Ya walafa Bidiyon a shafinsa inda abin ya bashi mamaki.

Karanta Wannan  Kamun da akawa Tsohon Gwamnan Sokoto, Sanata Aminu Waziri Tambuwal siyasa ce kawai>>Inji PDP

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *