Friday, January 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani Fasto da yace ya gaji da wa’azi, ya koma Boka

Wani fasto ya dauki hankula bayan da yace ya gaji da wa’azi inda ya koma Bokanci.

Bidiyon faston ya dauki hankula sosai a kafafen sadarwa inda akaita cece-kuce akai

Karanta Wannan  Bayan da ya koma APC, shugaba Tinubu ya baiwa Sanata Shehu Sani mukamin Jakada

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *