Friday, January 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani hamshakin dan kasuwar Arewa ya dauki hankula bayan lika Naira Miliyan 6 a waja Biki

Wannan wani hamshakin dan kasuwar Arewa ne daya dauki hankula biyo bayan lika Naira Miliyan 6 a cikin abinda hai wuce sakan 30 ba a wajan wani Biki.

Bidiyon nasa ya dauki hankula inda ake ta muhawara akai.

Karanta Wannan  APC ta zargi cewa 'yan Adawa ne ke daukar nauyin harè-hàrèn da 'yan Bìndìgà ke kaiwa dan kawai ace Tinubu bai iya mulki ba baya kokari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *