Wani masoyin Adam A. Zango ya bayyana cewa, ya ga Adamun a cikin sabuwar motar da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bashi.
Ya dauki Adamun Bidiyo yayin da yake kan titi.