Biyo bayan Tirka-Tirkar data faru tsakanin Ministan Abuja, Nyesom Wike da Sojan Ruwa, da ya hanashi shiga wani fili a Abuja, wasu sun rika yin wasannin Barkwanci dan tsokanar Ministan.
Kalli Bidiyon wasannin Barkwancin kala-kala.