Wannan wani mutum ne da ya tsaya a hanya bayan yaga wasu matasa su 4 akan mashin.
Sun gaya masa cewa daga garin Gantsa suke na jihar Jigawa zasu Abuja cirani.
Yace musu in Allah ya yadda za’a kawo Gwamnatin da zata kawo karshen wannan matsalar.