Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata mata take ikirarin wai Bishiya na jin Maganar Mutum

Wannan wata matace data dauki hankula bayan data bayyana cewa wai Bishiya na jin maganar mutum.

Ta je jikin Bishiya tana mata magana inda tace wai Bishiyar na yin abinda take fada watau tana bin umarninta.

Lamarinta ya dauki hankula a kafafen sadarwa.

Karanta Wannan  Tinubu ya gaya mana cewa ba zai goyi bayan zaben gaskiya ba, wanda ya ga dama yayi zabe wanda bai ga dama ba kar yayi>>Inji Dan takarar jam'iyyar SDP Adewole Adebayo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *