Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu ‘yan kudu na ta shan ruwan Allah wadai bayan da suka samu wani me sayar da Balangu yana Sallah, suka rika yankar naman da yake sayarwa suna ci

Wannan wasu ‘yan kudu ne da suka samu wani dan Arewa dake sayar da nama yana gefe yana Sallah suka rika yankar naman da yake sayarwa suna ci.

Da yawa sun yi Allah wadai dasu inda ake cewa wannan tsokanar fada ne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Inda Tauraruwar fina-finan Hausa, Teema Makamashi ta yi karatun Qur'ani amma da yawa sun ce sun yi mamaki tun a Bismillah tana da gyara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *