Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon wasu ‘yan mata a cikin motocin Alfarma, Sojoji da yawa na musu rakiya hadda jirgin sama saboda a basu tsaro, Ana cewa ‘ya’yan karamin Ministan tsaro ne, Bello Matawalle

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Bidiyon wasu ‘yan mata a cikin motocin Alfarma, Sojoji da yawa na musu rakiya hadda jirgin sama ya dauki hankula sosai.

Da yawa sun bayyana cewa, wannan abu ya nuna shuwagabannin Najeriya kansu da iyalansu kadai suka dau dasu basu damu da tsaron Talakawa ba.

Rahotanni daban-daban wadanda basu tabbata ba na cewa ‘ya’yan karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ne.

‘Yan matan dai sun rika Fariya suna nuna irin rayuwar kece raini da suke ciki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wallahi Shehu Tijjani ya ga Manzon Allah, gani na Zahiri, ta hanyar Ilimi da karamarsa>>Inji Imam Junaidu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *