Thursday, January 8
Shadow

Kalli Bidiyon wata kalar addu’a da ‘yan Darika suka yi akan a saki Malam Khalifa Sani Zaria data dauki hankula

An ga wani malami me Almajirai yayi wata addu’a akan a saki Sheikh Khalifa Sani Zaria da gwamnati ta kama.

Malamin ya sa Almajiransa sun dora Allunan karatunsu a kai inda suka rika addu’a cewa idan Allah ya yarda sai an saki malam.

Karanta Wannan  Kalli Sojar Najeriya data kirkiro Jirgin saman yaki na farko

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *