Saturday, March 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Ya Allah ina tawassuli da Azumin da na yi Allah kasa Pantami ba zai samu takarar gwamna da yake nema ba, Allah kasa ko Primary Election kada yaci>>Inji Dr. Hussain Kano

Dr. Hussain Kano ya roki Allah da cewa kada ya baiwa Farfesa Isa Ali Pantami gwamnan jihar Gombe.

A cewarsa, Farfesa Pantami ko da ya samu gwamnan jihar Gombe, zai jawowa Musulunci bacin sunane kawai dan ba mutumin kirki bane.

Yace yana rokon Allah yasa kada Pantami yaci ko Primary Election.

Karanta Wannan  Bidiyo: Babu Wahala a Jihar Naija, Kuma kowacw jiha a Arewa ta shaida ci gaban da shugaba Tinubu ya kawo>>Inji Gwamnan jihar Naija

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *