Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Ya dauki hankula bayan da ya je neman aikin soja

Wannan mutumin ya dauki hankula bayan da aka ganshi ya je neman aikin soja.

Da yawa dai sun rika bayyana cewa shekarunsa sun ja.

Karanta Wannan  Duk da ni dan Arewa ne, Amma dan kudu nake son a baiwa takarar shugaban kasa a 2027 a jam'iyyar mu ta ADC>>Datti Baba Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *