Saturday, March 28
Shadow

Kalli Bidiyon: Ya halatta idan mutun ya je neman Aure ya ga ko ina a jikin matar da zai aura amma banda gabanta>>Inji Asadussunnah

Malamin Addinin Islama, Malam Musa Asadussunnah ya bayyana cewa akwai fatawoyi akan guraren da ya kamata mutum ya kalla a jikin matar da zai aura.

Yace wata fatawar tace idan mutum ya je wajan matar da zai aura ta saka Hijabi, da Niqabi da safar hannu data kafa.

Yace wata fatawar kuma tace zai iya ganin ko ina in banda gaban matar.

Danna nan dan kallon Bidiyon jawabin malam

Karanta Wannan  Alamomin hawan jini

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *