Monday, March 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Yace tsananin zafin ranane ya lalata masa tankin ajiye ruwa

Wannan wani Mutum ne daga garin Oye na jihar Ekiti inda ya koka da cewa zafin rana yasa tankin da yake ajiye ruwa ya narke.

Bidiyon nasa ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Ba laifi bane a haddace wakokin Soyayya a rika Rerawa>>Inji Malam Aminu Ibrahim Daurawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *