Saturday, January 17
Shadow

Kalli Bidiyon ‘yan kwallon Najeriya Super Eagles na maganar cewa ba’a biyasu hakokinsu ba kamin wasan da suka buga da Morocco

Wani sabon Bidiyon ‘yan kwallon Najeriya, Super Eagles ya bayyana inda aka ji suna tattauna cewa ba’a biyasu hakkokinsu ba.

An dauki Bidiyon ne kamin wasansu da Morocco wanda Moroccon ta fitar dasu a wasan Penalty.

Lamarin dai ya jawo cece-kuce sosai inda ake dorawa hukumar NFF alhakin hakan.

Karanta Wannan  Watan mu 6 bamu da wutar Lantarki>>Inji Wannan matar dake zaune a birnin New York City na kasar Amirka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *