An hango Adam A. Zango Yana rawa da kafarsa biyo bayan hadarin da ya rutsa dashi a hanyar Kano.
Ganin Adami na rawa yasa mutane ke ta masa fatan Alheri da tunanin ya samu Sauki.