Monday, December 15
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka dauki Tauraruwar fina-finan Hausa, A’isha Soba Bidiyo babu Filter

Tauraruwar fina-finan Hausa, A’isha Soba tace a daina daukarta a cikin wani Bidiyo da aka ga ana daukarta ba ta yi Amfani da Filter ba.

Wasu dai sun ce duk da haka ta yi kyau.

Karanta Wannan  Nabil Shinkafi Ya Zama Shugaban Matasan Arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *