Yaran Rarara ‘yan Kannywood na kungiyar Triple R sun masa godiya bisa kulawar da yake basu.
An gansu a wani waje tare sun jinjina masa.
An ji Musa Maisana’a yana ce masa Ya saya musu sabbin Motoci sannan abinci sai kalar wanda suke so ake basu.