Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka kai Adam A. Zango dakin Amaryarsa

A jiyane aka daura auren Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango da Amaryarsa, Maimuna Musa.

Bidiyo ya bayyana inda aka ga yanda aka kaishi dakin amaryarsa.

Tuni ‘yan Uwa da abokan Arziki suka rika taya Adam A. Zango murnar aurensa.

Amarya Maimuna dai ta yi fatan Allah yasa mutuwa ce zata rabata da gidan mijinta.

Karanta Wannan  Rashin Tabbas bayan kammala karatu da tsadar Rayuwa tasa yanzu iyaye sun fara tura 'ya'yansu koyan aikin hannu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *