Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a yayin da aka kai ta dakin Mijinta bayan da tun tuni aka daura auren.
An ga dai yanda ta yi shagalin bikin ita da ‘yan uwanta kadai babu ‘yan fim a wajan bikin.