Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka rika jifar Sarki Sanusi Lokacin hawan Fanisau

Rahotanni daga jihar Kano na cewa, an jefi sarki Muhammad Sanusi II a yayin hawan fanisau.

Bidiyo ya karade kafafen sada zumunta inda aka ji wasu na fadar cewa an jefi sarkin.

https://twitter.com/2027Apc/status/1932738745603928134?t=pHqm2Y0iKqvZSg4Ie3dEMA&s=19

Dubban masoya ne dai suka raka Sarki Sanusi Hawan Fanisau inda a wata majiyar ake cewa sun kai mutane Miliyan 5.

Karanta Wannan  Na ji dadin Dawowa Najeriya, Kuma ina gina sabuwar Najeriya fil>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *