Wannan wani fasto ne da aka kama yana shirin yin lalata da wata Budurwa.
Rahoton yace an shirya masa gadar zare kuma ya fada.
Wasu dai sun ce dama irin wannan abun ba kowa bane zai iya tsallakewwa.