An tursasawa wani matashi ya karbi dansa duk da baya so ko bai shirya ba bayan da yawa budurwarsa cikin shege kuma ta haihu.
Bidiyon faruwar lamarin ya watsu a shafukan sada zumunta sosai inda mutane su kaita bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.