
Wani fasto me suna Pastor Isaac Anderson’s an warce masa waya akan titin birnin Landan yayin da yake daukar kansa hoto yana addu’a.
Faston yace wani ne akan keke ya je ya warce masa wayar wadda yace iPhone 16 pro ce.
Saidai yace abinda yafi damunsa shine abubuwan dake ciki.
Kalli Bidiyon faruwar lamarin a kasa: