Sabon Kwamishinan jihar Delta, Hon Moses Ogodo ya durkusa kasa gwiwa biyu-biyu yanawa Gwamnan jihar, Sheriff Oborevwori godiya cikin hawaye.
An ga Gwamnan yana ce masa ya tashi tsaye.
Lamarin ya dauki hankula sosai a kafafen sadarwa.