Saturday, January 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Ali Nuhu da Adam A. Zango suka chashe tare da ya dauki hankula

An ga Adam A. Zango da Ali Nuhu suna chasewa tare da wata wakar Adam A. Zango din.

Da alama dai sun hadu ne a wajan shirya wani fim.

Karanta Wannan  Fadar Shugaban Kasa ta karyata maganganun Adesina kan ci gaban Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *