Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Ango ya runghumey Amaryarsa bayan daura aure, anyi-anyi ya saketa yaki

Wannan angon ya dauki hankula sosai bayan da ya rungume Amaryarsa bayan an daura musu aure a bainar Jama’a.

Wani karin abin daukar hankali shine yanda aka yi ta fama dashi ya saketa amma yaki.

Karanta Wannan  Gaba da gaba na faɗa wa Tinubu ba zan goya masa baya ba - Amaechi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *