Saturday, March 14
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ashin Jituwa ta faru tsakanin Tauraron mawakin Najeriya, Asake da Dansandan Kasar Saudiyya yayin da yake aikin Umrah

A wani Bidiyo da ya watsu sosai, an ga Tauraron mawakin Najeriya, Asake tare da Dansandan kasar Saudiyya sun samu rashin Jituwa.

Dansandan dai na baiwa Asake Kariyane yayin da yake aikin Hajji.

Saidai an ga masoya Asake na ta daukar hoto dashi.

Dansandan yayi kokarin hana Asake daukar hoto da masoyan nashi inda ya turashi gaba yace muce, amma Asake shima sai ya ture dansandan.

Lamarin ya dauki hankula sosai inda akai ta bayyana mabanbanta ra’ayoyi akai.

@gossiploadedtv

Asake almost lost his cool after praying when Saudi police tried to stop him from taking pictures with his fans in Mecca.

♬ original sound – GossipLoaded Clips TV
Karanta Wannan  'Yar Najeriya ta yi kokarin shiga Kundin Tarihin Duniya ta hanyar yiwa mutane 145 kwalliya a cikin kwana daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *