Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Atiku Abubakar yayi Sallar Juma’a A babban Masallacin Juma’a na Abuja inda mutane suka rika kiransa ya zo ya cecesu

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar yayi Sallar Juma’a a babban masallacin Abuja.

https://twitter.com/jrnaib2/status/1918555781953114325?t=zmY0eKcJcXHf0zu31QhOdQ&s=19

Bayan kammala Sallar, masoyansa sun taru inda suka rika kiran ya zo ya cecesu suna shan wuya.

Karanta Wannan  Bidiyo: Sarkin Waka ya baiwa mutumin da yayi tattaki zuwa wajansa a kafa daga Legas Naira Dubu dari biyu amma mutumin ya raina kudin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *