Tuesday, November 18
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Atiku Abubakar yayi Sallar Juma’a A babban Masallacin Juma’a na Abuja inda mutane suka rika kiransa ya zo ya cecesu

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar yayi Sallar Juma’a a babban masallacin Abuja.

https://twitter.com/jrnaib2/status/1918555781953114325?t=zmY0eKcJcXHf0zu31QhOdQ&s=19

Bayan kammala Sallar, masoyansa sun taru inda suka rika kiran ya zo ya cecesu suna shan wuya.

Karanta Wannan  An Cè Katsìna Ba Korafi, Amma Sai Ga Shì 'Yan Binďiģa Suñ Tare Hanýar Kànkara Da Rana Tsaka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *