Wednesday, May 21
Shadow

Kalli Bidiyon yanda babbar mota ta bi ta kan ‘Yansandan Najeriya 2 ta kàshe su

Wasu ‘yansandan Najeriya a jami’ar University Of Benin sun hadu da ajalinsu ta hanyar takesu da babbar mota ta yi.

Duka dai rahotanni sun bayyana cewa sun mutu.

Ga bidiyon su a kasa:

Danna nan dan kallon Bidiyon

https://twitter.com/SaharaReporters/status/1917216203493216576?t=JruTMOB28g0tf3TgcfGO_Q&s=19
Karanta Wannan  Mutane 243,000 sun daina biyan kudin talabijin ta DSTV a Najeriya saboda tsadar rayuwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *