Wannan wani abokin Amarya ne da aka fi kira da Besty wanda aka ganshi yana gyarawa amaryar rigar data saka a ranar aurenta.
Lamarin ya dauki hankula domin kuwa har a gaban Angonta ya rika yi mata wannan gyara.