Wednesday, September 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Budurwa ta aikawa matar saurayinta da kek da rubutun Wallahi sai na auri mijinki banza

Wata Budurwa dake da saurayi me mata, matar ta rika kiranta tana zaginta.

Tace bata ramawa sannan kuma bata gayawa saurayin nata ba saboda gana sonsa da aure.

Amma tasa a mata Kek me dauke da rubutun Wallahi sai na auri mijinki banza ta aika wa matar.

@amlads_kitchen

me yayi xafi😂😂 nifa nayi nayi acire banxar taki yarda 08137946308 send a dm to order , cake din kuma 7500 ne🥰#storytelling

♬ original sound – Amlad_cakes_nd kitchen⫷⭕❥⫸

Karanta Wannan  Jam'iyyar Apc Ta lashe duk Zaben Kananan hukumomin jihar kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *