Monday, August 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wani Direban Bas yake tuki da sifana, babu Sitiyari a motar

Wannan wani Direban Bas ne dake tuka motarsa babu Sitiyari.

Maimakon Sitiyarin, direban na amfani da Spanner ne.

Lamarin ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: 'Yar kasuwa 'yar Najeriya data je siyayya kasar China ta yanke jiki ta rigamu gidan gaskiya daga zaune

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *