Thursday, December 25
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Budurwa ta gayawa Saurayinta cewa Yana Talaucewa zata rabu dashi

Wata budurwa ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da ta gayawa Saurayinta cewa yana talaucewa zata rabu dashi.

Suna tafiya a motane ta musu Bidiyon inda take gayawa Saurayin nata hakan.

https://www.youtube.com/watch?v=w-e8AYYBals?si=m_PIp1ggJ-UcJBVQ

Sau da yawa akan zargi mata da yin soyayya ba dan Allah ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Nuhu Ribadu da Kashim Shettima ne ke hana Tinubu samar da tsaro yanda ya kamata>>Inji Rev. Ezekiel Dachomo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *