Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda dan majalisar wakilai daga Kano, Alhassan Ado Doguwa ke Kwambo a ziyarar da ya kai Birnin Landan na kasar Ingila

Dan majalisar wakilai ta tarayya, Alhassan Ado Doguwa daga jihar Kano ya dauki hankula bayan da aka ga wani Bidiyonsa yanata Kwambo a birnin Landan na kasar Ingila.

An ga Doguwa yana zagayawa a jikin wani gini me kama da ital inda ake daukarsa Bidiyo.

Wasu dai sun rika tambayar cewa, wannan ne karin farko daya je kasar Ingilar?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Naji Soja Boy yayi sabuwar Waka me suna da Tif da Taya, saidai mutane sun ki sauraren wakar, muna nan muna Addu'ar kada Allah ya bashi abinda yake so>>Inji Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *