Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyon yanda dan siyasa a jihar Adamawa ya tsere yayin da yaga mutanen mazabarsa na shirin yi masa na jaki

Wannan wani dan siyasa ne a Gombi jihar Adamawa, inda ya kai ziyara mazabarsa.

Yana tsaka da ganawa da mutanensa sai yaga alamar sun fusata

Nan da nan kuwa ya tsere a cikin motarsa.

A baya dai an samu wasu ‘yan majalisa da aka rika yi musu na jaki a mazabunsu.

Karanta Wannan  Ministan Ayyuka, Dave Umahi ya jawo cece-kuce bayan da ya tsayar da dansa takarar Shugaban karamar hukuma

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *