Tuesday, April 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Farfesa Isa Ali Pantami ya koma jihar Gombe dan sabunta rijistarsa ta APC

Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami ya koma jiharsa ta Gombe dan sabunta rinistarsa ta jam’iyyar APC.

Ya samu tarba me kyau daga masoyansa.

Tuni aka fara sabunta rijistar jam’iyyar APC.

Karanta Wannan  Kasar China na aiki dan samar da Mutum-Mutumi(Robot) da zai rika daukar ciki yana haihuwar jarirai ba gaske irin na na farko a Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *