Tuesday, November 18
Shadow

Kasar China na aiki dan samar da Mutum-Mutumi(Robot) da zai rika daukar ciki yana haihuwar jarirai ba gaske irin na na farko a Duniya

Rahotanni daga kasar China na cewa, masana kimiyya na kasar na aiki tukuru dan ganin sun samar da Mutum-Mutumi, Robot da zai rika daukar ciki yana haihuwar jariran gaske.

Kafar The Telegraph tace kamfanin fasaha na kasar China me suna Kaiwa Technology na kokarin samar da robot din wanda zai zo da mahaifa da zata rika haihuwar jariraan mutane.

Nan da shekarar 2026 ne za’a kammala hada robot din wanda farashinsa zai kai Fan £10,000.

Karanta Wannan  Bidiyo: Abin Dariyane Waisu 'yan Izala da Salaf suna tunanin da an je Lahira za'a ce su shige Aljannah su kuma 'yan Shi'a da 'yan darika su shiga wuta>>Inji Fatima 'yar Shi'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *