Sunday, December 28
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Fasto Chris Okafor ya durkusa a gaban mutanen cocinsa yana neman Afuwarsu inda yace zargin da Doris Ogala ta mai gaskiyane amma yana neman Afuwa

Fasto Chris Okafor ya durkusa gwiwoyi biyu a kasa yana rokon mabiyan cocinsa su yafe masa kan dambarwar data faru tsakaninsa da Doris Ogala.

Fasto Okafor yace yasan ya aikata kuskure amma yana rokon su yafe masa.

Doris Ogala dai tace sun buga soyayya da Fasto Chris Okafor inda tace ya mata alkawarin zai aureta amma kwatsam sai ganinshi ta yi da wata za’a daura musu aure.

Tace daga baya ya aikata mata kudi dala 10,000 dan kada ta tona masa asiri, saidai duk da haka bata fasa ba.

Karanta Wannan  An sami rashin fahimta tsakanin ƴan majalisa da ministan tsaron Najeriya kan tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *