Saturday, April 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Gfresh Al-amin ya goya matarsa da ya dauki hankula

Wannan Bidiyon Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ne inda aka ga ya goya matarsa, Maryam.

A Bidiyon, an ji yana fadin ansha ruwa.

Karanta Wannan  Yawan danyen man fetur din da Najeriya ke fitarwa ya ragu da kaso 4.37 cikin 100

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *