Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Gfresh Al-amin ya koma gidansa ya tarar matarsa ta rufe mai gida, Yace Tana ta babatun wai Ta auri dan Bariki, Yace tunda ya aureta bai taba kwana a waje ba

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin Ya bayyana yanda ya koma gida ya tarar da matarsa ta kulle masa gida ta tafi Kano.

Yace tana can tana cewa, wai Allah ya bata miji na gari to menene na kulle mai gida?

Ya bayyana cewa, Tana ta cewa wai ta auri dan Bariki, yace kusan shekara guda kenan da suka yi aure amma bai taba kwana a waje ba.

Gfresh ya bayyana cewa, Kada ta sake dawowa gidansa.

Karanta Wannan  ILMI KOGI: Za Mu Iya Sàìťawa Mutum Kaddara Mai Kyau Tare Ďa Ķýawàwàɲ Dabi'u Tun Kafin Samun Cikinsa Zuwa Ya Zo Duniya, Inji Imam Assufiyyu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *