Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Matawalle Naira Miliyan 5 yake bayarwa akw tallatashi>>Inji Maryam Gombe

Matashiya me amfani da Tiktok, wadda ake kira da Maryam Gombe ta bayyana cewa, Naira Miliyan 5 zuwa 3 Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle ke bayarwa ana tallatashi.

Ta bayyana hakane a yayin da takewa abokin aikinta dan Tiktok me suna Usman Martani saboda tallata Gwamnatin Tinubu da yayi da kuma nuna kokarin Karamin Ministan tsaron

Karanta Wannan  Gwamnoni na farin ciki da cire tallafin man fetur kuma in ku baku jin dadi, su suna jin dadin cire tallafin>>Inji Me magana da yawun shugaban kasa, Daniel Bwala

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *