Gwamnan Jihar Edo, Okpebholo ya dauki hankula bayan ganinshi a cikin kwalbati yana duba ingancin ayyukan da aka yi.
Da yawa sun yi fatan samun Shugaba Irinsa