Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Halima Atete ta bayar da kyautar Mota a wajan Sunan diyar data haifa

Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Hajiya Halima Atete ta bayar da kyautar mota a wajan bikin diyar data haifa.

Halima ta baiwa wani babban mawaki na Jihar Borno ne kyautar motar.

Karanta Wannan  MASHA ALLAH: Ruwan Sama Na Farko Ya Sauka A Abuja A Yammacin Yau Asabar, Kalli Hotuna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *