Hilda Baci wadda ta dafa shinkafa a Tukunya Mafi girma a Duniya tuni ta fara rabon wannan shinkafa.
Saidai duk da rabon da take yi, shinkafar ta yi saura inda take rokon mutane dasu je su ci.