Sunday, March 29
Shadow

Kalli Bidiyon yanda jama’ar gari suka fito dan nunawa Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai goyon baya

A yaune Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya je Kaduna inda yayi Sallar Juma’a a can.

Jama’a da yawa ne suka taru inda suka nuna masa goyon baya ta hanyar fitowa suna shewa.

https://twitter.com/i/status/2022295821845172701
Karanta Wannan  Duk da karar da Sanata Natasha Akpoti ta kai majalisar Dinkin Duniya, Majalisar Dattijai tace dakatarwar data mata na nan daram ba Fashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *