Wednesday, January 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda jama’ar gari suka kori sojojin Najeriya daga titi saboda yawansu

An zargi wasu sojojin Najeriya da zalintar Direbobi akan Titin Auchi dake kudancin Najeriya.

Saidai mutane da yawa sun hadu inda suka kori sojojin daga titin kuma dole haka sojojin suka tafi saboda mutanen nada yawa.

Karanta Wannan  Tsadar Rayuwa da Man fetur tasa masu motocin Alfarma matsu tsada sun koma yin haya dasu a Najeriya, ciki hadda sojoji, da ma'aikatan banki da sauransu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *